iqna

IQNA

ranar Lahadi
Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Jihad Islami ya gargadi mahukuntan gwamnatin sahyoniyawan kan halin da lafiyar Palasdinawa ‘yar fursuna ‘Awadeh’ da ke yajin cin abinci na tsawon watanni biyar.
Lambar Labari: 3487671    Ranar Watsawa : 2022/08/11

Tehran (IQNA) Da yammacin Juma'a ne wasu malamai da masana kwamitin Istihla na ofishin Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei suka yi kokarin ganin jinjirin watan Ramadan a birnin Qum.
Lambar Labari: 3487117    Ranar Watsawa : 2022/04/03

Tehran (IQNA) Firaministan Pakistan ya karyata rade-raden cewa zai yi murabus daga mukaminsa na firaminista yana mai zargin Amurka da marawa 'yan adawar sa baya.
Lambar Labari: 3487110    Ranar Watsawa : 2022/03/31

Tehran (IQNA) Ablah Alkhalawi fitacciyar malamar addinin musulunci a kasar Masar ta rasu bayan kamuwa da cutar corona.
Lambar Labari: 3485590    Ranar Watsawa : 2021/01/26